Mai Taimako (My Helper) by Solomon Lange Mp3 Download
Get this song by Solomon Lange titled Mai Taimako (My Helper). Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria The song will make your playlist if love good music.
Use the link below to stream and download Mai Taimako (My Helper) by Solomon Lange.
Lyrics Of Mai Taimako (My Helper) by Solomon Lange
Ko cikin duhu Ko cikin dare Bazan ji tsoro ba Mai Ceto Oh ya Yesu Masoyi Na
Ko a Dutsen Ko cikin kwari Kana tare dani Eh eh, Masoyi Na
Ko cikin Yaki Ba Zaka yashe niba Masoyi Na, Eh eh, Masoyi Na
Hai na kira Sunan Ka You heard my voice And You lifted my head Eh eh, Masoyi Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Ko acikin duhu Ko cikin Dare Bazan ji tsoro ba Eh eh, Masoyi Na
Ko cikin yaki Ko cikin yunwa Ba Zaka yashe niba Ya Yesu, eh eh Masoyi Na
Kai ka zanshe ni Daga aikin duhu Masoyi Na Ai Kai Ne mai fansa ta Duk wanda ya kira Sunan Ka Baza yaji kunya ba Masoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Ba zan ji tsoro ba Mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Kai Ne Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na
            DOWNLOAD SONG Masoyina by Solomon Lange Mp3 Download Get this song by Solomon Lange titled Masoyina. Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria The song will make […]