DOWNLOAD SONGÂ
Ban Da Kai by Jeremiah Gyang Mp3 Download
Get this song by Jeremiah Gyang titled Ban Da Kai. Jeremiah Pam Gyang is a Nigerian singer-songwriter, instrumentalist and record producer. Many regarded him as a Wunderkind playing both the piano and guitar before the age of ten. The song will make your playlist if love good music.
Use the link below to stream and download Ban Da Kai by Jeremiah Gyang.
Lyrics Of Ban Da Kai by Jeremiah Gyang
Intro- In ban da kai ya Yesu Toh ai komai ya ba ce Komai ta lala ce In ban da hanyoyin Ka In ban da gurbi ka In ban da instructions din Ka Komai ta ba ce In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam (2x) In ban da hanyar Allah Ba wurin da zan bi In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam Na bi hanyar zuciya ta Sai ta kul le ni In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai ai na kopsa In ban da kai gaskiya In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai gaskiya Zan sha wahala In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam (4x) BRIDGE Ah ah ah toh Sai ku ta pa, mu ta ka (3x) Sai ku ta ka, sai mu ta pa. Don Yesu mu na da rai A nan dukan mu Sa bo da ha ka Za mu ma sa yabo Da zuciya daya tap Yabo, yabo yabo yabo Yabo (4x) In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai………(4x) In ban da kai………… In ban da hanyar ka Allah Ba wurin da zan bi In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam Na bi hanyar zuciya ta Sai ta kul le ni In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai ai na kopsa In ban da kai gaskiya In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai gaskiya Zan sha wahala In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam In ban da kai ya Yesu Ai ban da rai sam sam… (3x)